Hello everybody, hope you’re having an amazing day today. Today, I will show you a way to prepare a special dish, fried rice. It is one of my favorites food recipes. This time, I’m gonna make it a little bit tasty. This is gonna smell and look delicious.
Fried Rice is one of the most favored of current trending meals in the world. It’s appreciated by millions daily. It is simple, it is fast, it tastes yummy. Fried Rice is something which I have loved my entire life. They are nice and they look wonderful.
To begin with this recipe, we must prepare a few ingredients. You can cook fried rice using 11 ingredients and 9 steps. Here is how you can achieve it.
The ingredients needed to make Fried Rice:
Prepare Shinkafa basmati Kofi ukku
Get Mai ludayi biyu
Prepare Tarugu guda goma
Make ready Albasa babba
Prepare Tafarnuwa
Prepare Peas
Prepare Carrot
Prepare Dandano
Get Gishiri
Get Kori
Prepare Cinnamon
Instructions to make Fried Rice:
Da farko yh fara dora ruwa daya tafasa sai yh wanke shinkafa yh zuba tare da gishiri, mai kadan, peas, da kuma curry yh juya sai yh rufe su daho amma ba duka ba
Bayan yh duba yaga tayi a tsame ta yh juye ta a steamer yh tsame ruwan yh rufe aka barta gefe ina zaune ina kallo😂
Sai aka zo gun jajjagen kayan miya to baya son warin albasa shine na taimaka mishi na yanka masa yh cigaba da kayan shi
Sai aka dora mai bisa wuta aka zuba albasa da tafarnuwa suka fara soyuwa sai yh kawo jajjagen tarugu da albasa yh zuba yana juyawa yh kawo dandano, gishiri, curry, Onga, carrot yankakke, da sauran spices ana juyawa harya soyu sai kawo shinkafa yana zubawa yana juyawa da naga yana bashi wahala shine na tashi ina zuba mishi ita yana juyawa har aka gama😁yh cigaba da soya shinkafa bayan minti biyar yh rage wuta yh rufe ta turara 😋
Daga nan yazo yh yanka salad, tumatur, albasa, aka dafa Kwai don hadin salad 🥗🤣
Yh duba yaga ta nuna aka sauke ana cika min baki cewa muma mun iya girki pha🤣
Ga yanda fried rice ta sauko pha 😋
Gashi anyi pleting 🤭
Gsky tayi dadie sosai 😋
So that is going to wrap this up with this special food fried rice recipe. Thanks so much for your time. I’m confident you can make this at home. There is gonna be more interesting food in home recipes coming up. Don’t forget to bookmark this page in your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thanks again for reading. Go on get cooking!